Suyi ihun farinciki domin Allah ya kare su.
Yahweh zai albarkaci masu aminci kuma ya kewaye su da yardar sa kamar garkuwa.