ha_tq/psa/05/09.md

374 B

Yaya Dauda yake kamanta abokan gaban shi?

Dauda yana kamanta abokan gabansa a matsayin wanda babu gaskiya a bakinsu, cikinsu mugunta ne, makogwaronsu kamar budadden kabari kuma sai lallaba a kan harshesu.

Mene ne Dauda yake rokan Allah yayi wa abokan gabansa sabili da yawan zunubansu a gaban Allah?

Dauda na rokan Allah ya bayyana cewa abokan gabansa masu laifi ne.