ha_tq/psa/05/07.md

357 B

Don me Dauda zai zo cikin gidan Yahweh?

Dauda zai zo gidan Yahweh domin girman alkawarin Yahweh mai aminci

Ta yaya Dauda zai rusuna ta wurin haikalin Yahweh mai tsarki?

Dauda zai rusuna cikin girmamawa.

Don me Dauda ya roki Ubangiji ya bida shi cikin aminci?

Dauda ya roki Ubangiji ya bida da shi cikin amincin ubangiji domin abokan gaban Dauda.