ha_tq/psa/05/04.md

399 B

Mene ne Allah ba zai iya yi ba?

Baya yarda da mugunta ba, kuma mugayen mutane basu zaman bakinsa.

Wane ne ba zai tsaya a gaban Allah ba?

Masu fahariya ba za su tsaya a gaban Allah ba.

Wa Allah ya tsana?

Allah ya tsane duk mai aikata mugunta.

Mene ne Allah zai yi wa makaryata?

Allah zai hallaka makaryata.

Wane ne Yahweh ya rena?

Yahweh na rena masu tarzoma da mayaudaran mutane.