ha_tq/psa/05/01.md

341 B

Waye Dauda yake roka ya ya ji kiran sa kuma yayi tunanin nishe-nishensa?

Dauda na rokan Yehweh ya ji kiransa kuma yayi tunani akan nishe-nishensa.

Wanne suna ne Dauda na amfani da shi ga wanda yake jin muryar kiransa?

Dauda na kiran sa, "sarki da kuma Allahnsa."

Me Dauda zai yi da tsafe?

Zai kawo rokonsa ga Yahweh ya kuma jira.