ha_tq/psa/03/07.md

181 B
Raw Permalink Blame History

Me Yahweh zai yi da abokan gaban Dauda?

Zai buga dukan abokan gabansa a mukamuki, zai kakkarye haƙoran mugaye.

Ceto na zuwa daga wurin wa?

Ceto zai zo daga wurin Yahweh.