ha_tq/psa/02/12.md

199 B

Don me sarakunan da su bada goyon baya ga dan Yahweh?

Da su bashi goyon baya don kada yayi fushi kuma ba za su mutu ba.

Me zai faru ga duk wanda mafakan na cikin dan?

Za su zama masu albarka.