Ubangiji ya shafe sarkinsa a Sihiyona, a dutsensa mai sarki.
Yahweh yace, "kai dana ne! wannan rana na zama mahaifinka."