ha_tq/psa/01/06.md

136 B

Wane ne ya amince da hanyar adalai?

Yahweh ya amince da hanyar adalai.

Me zai faru da hanyar mugaye?

Hanyar mugaye za ta lalace.