ha_tq/psa/01/03.md

177 B

Yaya mutum mai albarka yake?

Ya na kamar itacen da aka dasa a gefen korama.

Mene ne zai faru da duk ayukan mutum mai albarka?

Ya kan yi nasara a dukkan abin da ya ke yi.