Mace mai gwani tana da daraja fiye da dutse.
Tana abu mai kiau wa mai gidanta ba mugunta ba a dukan sawon kwanakin ran ta