ha_tq/pro/31/06.md

145 B

Mene ne wadanda suke cikin bakin ciki suke manta idan sun sha giya?

Wadanda suke cikin bakin ciki sukan manta da wahalarsu idan sun sha giya.