ha_tq/pro/30/32.md

172 B

mene ne yakamata mutumin da ke shirya mugunta ya yi?

Mutumin da yake ta shirya mugunta ya kamata ajiye hanunsa a baki.

Mene ne fushi ke haifa?

Fushi na haifan fada.