ha_tq/pro/30/27.md

148 B

Mene ne marubucin ya samu da ban mamaki game da fara?

Marubucin ya samu fara da ban mamaki domin bãsu da sarki, amma dukan su suna maci a jeri.