ha_tq/pro/30/07.md

223 B

Yaya ne marubucin yana so ya yi arziki?

Marubucin yana so kada ya samu ko talauci ko arziki.

Mene ne marubucin ke tsoron zai yi idan yana da arziki?

Marubucin yana tsoron zai iya musun sanin Yahweh idan ya yi arziki