ha_tq/pro/29/01.md

177 B

Mene ne zai faru da mutumin da ya taurara wuyansa bayan an kwabeshi so da dama?

Mutuminda ya taurara wuyan sa bayan an kwabeshi so da dama za a karyashi har bazai warke bã.