ha_tq/pro/27/13.md

142 B

Yaushe ne albarka da aka bayar da babban murya ya zama la'ana?

Da sassafe, albarka da ake bayarwa da babban murya za a ganta kamar la'ana.