ha_tq/pro/27/05.md

108 B

Mene ne makiyin ka zai iya yi domin ya rude ka?

Makiyinka zai iya sumbace ka a yalwace domin ya rude ka.