ha_tq/pro/25/21.md

233 B

Me ya kamata ka yi wa makiyinka?

Ya kamata ka ba wa makiyinka abinci ya ci da ruwa ya sha.

Mene ne Yahweh zai yi wa wanda ya bawa makiyinsa abinci da abin sha?

Yahweh zai bada lada wa wanda ya ba makiyinsa abinci da abin sha.