ha_tq/pro/25/07.md

360 B

Mene ne ya fi sayawa a wurin da aka shirya wa mutane masu daraja?

Jiran sarki ya ce maka, "hauro nan," ya fi sayawa a wurin da aka shirya wa mutane masu daraja.

Idan ka yi shaidan wani abu game da makwabtanka, me ya sa ba za ka kawo shi da sauri a wurin shari'a ba?

Kada ka yi saurin kawo wa a wurin shari'a domin makwabcinka zai iya sa ka cikin kunya.