ha_tq/pro/24/24.md

119 B

Me zai faru da wanda yake ce wa mai laifi, "kana kan dai-dai."?

Mutane za su la'anta shi, al'umai kuma zasu ki shi.