ha_tq/pro/23/09.md

172 B

Yayane wawa yake ɗaukan kalmar hikima?

Wawa na raina kalmar hikima.

Wane ne zai yi magana a madadin marayu?

Ƙarfaffan mai fansarsu zai yi magana a madadin marayu.