ha_tq/pro/23/06.md

166 B

Me ya sa zuciyar mugun mutum ba ya tare da kai lokacin da ya gayaceka ka ci ka sha ?

Zuciyar mugun mutum ba ya tare da kai domin yana kirga nawa ne kudin abincin.