ha_tq/pro/23/04.md

266 B

Mutum mai hikima ya san yaushe ne ya kamata ya bar yin me?

Mutum mai hikima ya san lokacin da zai daina yin aiki mai karfi domin ya yi kokarin Yin arziki.

Me ya faru a lokacin da mutum ya sa idonsa akan kudi?

Lokacin da mutum ya sa idonsa akan kudi, ya tafi.