ha_tq/pro/23/01.md

162 B

Yaushe ne ya kamata mutum ya lura da kyau abinda ke gabansa?

Idan mutum ya zauna ya ci abinci da mai mulki, ya kamata ya yi lura sosai da abinda ke a gabansa.