ha_tq/pro/22/24.md

178 B

Me ya sa ba za a yi abokantaka da wanda fushi na mulkinsa ba?

Mutum ba zai yi abokantaka da wanda fushi na mulkinsa ba domin mutumin zai koya hanyoyinsa kuma ya kamu a tarko.