ha_tq/pro/22/22.md

203 B

Kada a yi mene ne wa talaka da mai bukata?

Kada a cutar ko a fagargaje talaka da mai bukata.

Mene ne Yahweh zai yi wa wadanda suke cutar talaka?

Yahweh zai cuce rayuwanmwadanda suke cutar talaka.