ha_tq/pro/22/09.md

115 B

Mene ne zai ƙare idan an kori mai ba'a?

Husuma, fadace-fadace, da zage-zage za su ƙare idan an kori mai ba'a.