ha_tq/pro/20/21.md

150 B

Maimakon koƙarin ramakon abin da wani ya maka, mene ne ya kamata mutum ya yi?

Maimakon ƙoƙarin ka rama, mutum ya jira Yahweh ta kubutar da shi.