ha_tq/pro/20/17.md

148 B

Yaya ne burodi da aka samu ta hanyan rudu yaya ne dandanonta daga baya?

Burudin da aka samu ta hanyar rudu dandanonta kamar sakuwa ne daga baya.