ha_tq/pro/19/26.md

146 B

Mene ne ɗan ya kawo wanda ya yi wa ubansa fashi ya kuma kori uwarsa?

Dan da ya yi wa ubansa fashi ya kuma kori uwarsa ya kawo kunya da zargi.