ha_tq/pro/17/11.md

170 B

Mene ne ke da muni fiye da haduwa da Kerkeci wadda aka kwashe mata ya'yanta?

Saduwa da wawa a cikin wawancinsa ya fi saduwa da Kerkeci wadda aka kwashe mata ya'yanta.