ha_tq/pro/17/07.md

137 B

Yaya ne cin hanci ke kama da dutsen dabo?

Cin hanci kamar dutsen dabo ne saboda wanda ya bada shi; duk inda ya juya , nasara yake yi.