ha_tq/pro/15/09.md

118 B

Me ke jiran duk wanda ya bar hanyan da ke dai-dai?

Horo mai zafi yana jiran duk wanda ya bar hanyan da ke dai-dai.