ha_tq/pro/14/01.md

152 B

Mene ne mace mai hikima ke yi?

Mace mai hikima tana gina gidanta.

Wa ke rena Yahweh?

Wanda yake da rashin gaskiya a hanyar sa yakan rena Yahweh.