ha_tq/pro/13/23.md

108 B

Yaya ne iyaye za su nuna wa yaransu kauna?

Iyaye za su nuna wa ɗan su kauna ta wurin lura da horon shi.