ha_tq/pro/13/19.md

127 B

Tare da wane ne mutum zai yi tafiya domin ya sami hikima?

Domin a sami hikima, mutum ya kamata ya yi tafiya da masu hikima.