ha_tq/pro/12/01.md

158 B

Mene ne daƙiƙin mutum ba ya so?

Daƙiƙin mutum baya son gyara.

Wane ne Yahweh ya hukunta?

Yahweh ya hukunta mutumin da ya ke shirya miyagun dabaru.