ha_tq/pro/11/30.md

214 B

Waɗanne ne kamar itacen rai?

Waɗanda suke yin daidai suna kama da itacen rai.

Su wane ne za su karbi abin da sun cancanta?

Waɗanda sun yi daidai tun ma mugaye da mai zunubi zai karbi abin da ya cancanta.