ha_tq/pro/10/12.md

137 B

Mene ne kauna take rufe wa?

Kauna tana rufe dukan laifofi.

Me ake samuwa a bakin mai basira?

Ana samun hikima a bakin mai basira.