ha_tq/pro/09/13.md

118 B

Su mene ne abin halin wawuyar mace?

Wawuyar mace ta na da surutu, ba a iya koyar da ita , kuma ba ta san komai ba.