ha_tq/pro/09/07.md

240 B

Me ya faru da wanda ya sauta wa mai ba'a?

Wanda ke sauta wa mai ba'a yana gayatan zagi kuma za a ji mashi rauni a kuma tsane shi

Me zai faru da wanda ya ba umurni wa mutum mai hikima?

Wanda na bada umurni wa mai hikima ana kaunarsa.