ha_tq/pro/07/22.md

124 B

Ta yaya ne saurayin ya bi macen?

Saurayin ya bi macen kamar sa noma da za a yanka ko kamar naman dajin da tarko ya kama.