ha_tq/pro/06/30.md

137 B

Don me mutane bazasu rena ɓarawo ba in ya yi sata?

Mutane bazasu rena ɓarawo ba idan ya yi sata domin biyan bukatar yinwar cikinsa.