ha_tq/pro/06/03.md

141 B

Mene ne dole ɗan zai yi don ya cice kansa?

Don ya cice kansa, ɗan dole sai ya je wurin makwabtansa ya roka a sake shi daga alkawarinsa.