ha_tq/pro/05/11.md

350 B

Me zai faru a karshen rayuwansu idan 'ya'yan sun hada kai da mazinaciya?

Idan sun hada kai da mazinaciya, jikinsu zai lalace.

Wane baƙin ciki ne 'ya'yan za su ce a karshen rayuwansu idan sun hada kai da mazinaciya?

Idan sun hada kai da mazinaciya, za su ce a karshen rayuwansu sun yi bakin ciki da sun ki jinin horo kuma sun ki karban gyara.