ha_tq/pro/05/07.md

161 B

Wane hanya ne ɗa mai hikima zai ɗauka game da mazinaciya da gidanta?

Ɗa mai hikima ya ɗauki hanya mai nesa da mazinaciya kuma kada ya yi kusa da gidanta.