ha_tq/pro/04/22.md

150 B

Don me lalle ɗan ya tsare zuciyar sa da dukan himma?

Ɗan lalle ne ya tsare zuciyar sa da dukan himma domin daga nan ne mabubbugar rai ke zubowa.