ha_tq/pro/04/18.md

156 B

Yaya ne hanyar adali suke?

Hanyar adali yana kamar fitowar rana dake haskakawa.

Yaya ne hanyar mai mugunta yake?

Hanyar mai mugunta yana kamar duhu.