ha_tq/pro/04/07.md

162 B

Mene ne hikima za ta yi wa ɗan idan ya so ta kwarai ya kuma rungume ta?

Hikima za ta daukaka shi, girmama shi, furanta kan sa, ta kuma bashi rawani mai kyau.